 Mai yiyuwa ne kasar Isra'ila za ta janye datsen tasoshin jiragen ruwa na kasar Lebanon a ran 8 ga wata
|  Olmert Ya tsai da kudurin kafa kwamitin musamman don bincike nauyin yaki dake wuyan gwamnatin kasar Isra'ila da bangaren sojojin kasar
|  Shugaba Bush na kasar Amurka ya yi kira ga kasashen duniya da su aike da sojoji zuwa kasar Lebanon
|  An fara janye sojojin Isra'ila daga yankunan kudancin Lebanon
|
 Yanzu, sojijin Isra'ila sun soma mika mulkin mallaka na yankin da ke kudancin Lebanon, yayin gwamnatin Lebanon ta fara girke sojojinta a yankin da ke kudancin kasar
|  (Sabunta) kwamitin sulhu na MDD zai saurari ra'ayin kungiyar LAS dangane da rikicin da ake yi a tsakanin Lebanon da Isra'ila
|  Yaki tsakanin kasar Isra'ila da kasar Lebanon yana ci gaba Kungiyar tarayyar Turai ta yi kira da su sasauta
|  Kasar Isra'ila ta ce daina yin farmakin sama bai wai yana nufin cewa za ta daina yin yaki ba
|