Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-09-04 15:23:53    
Firayin Ministan kasar Lebanon ya ki yarda da ganawa da takwaransa na Isra'ila

cri

Ehud Olmert

Wakilin Rediyon kasar Sin ya aiko mana labari cewa , a ran 3 ga watan nan , Fouad Siniora , firayin ministan kasar Lebanon ya bayar da sanarwa ta hanyar Ofishin watsa labaru , inda ya ki yarda da gayyatar da Ehud Olmert , firayin ministan Ya yi masa don yin shawarwari tsakanin bangarorin biyu , sa'an nan kuma ya nemi kasar Isra'ila da ta soke toshewar da ta yi wa kasar Lebanon .

Sanarwar ta ce , Mr. Siniora ya nermi Isra'ila da ta tafiyar da kuduri mai lambar 1701 da Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya zartas kuma ta janye sosojinta daga yankin kasar Lebanon ciki har da Gandun noma na Saba'a .

A wannan rana , Mr. Olmert ya ce , ta hanyoyi daban daban ya riga ya yi kira ga Firayin ministan kasar Lebanon don yin shawarwarin zaman lafiya , kuma ya fatan tabbatar da zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Lebanon ta hanyar tattaunawa . (Ado)