in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban jami'in kasar Sin ya gana da tawagar RPP ta kasar Djibouti
2015-09-10 21:06:57 cri

Mataimakin shugaban kasar Sin Mista Li Yuanchao, ya gana da tawagar jam'iyyar wanzar da ci gaba ta jama'ar kasar Djibouti ko RPP, karkashin jagorancin babban daraktan jam'iyyar Ilyas Moussa Dawaleh, ganawar da ta gudana a Alhamis din nan a birnin Beijing. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China