in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin shugaban kasar Sin zai kai ziyara Zambia da Tanzania
2014-06-16 15:57:41 cri
A ranar Litinin 16 ga wata, kakakin sashen kula da hulda da kasashen waje na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, Shen Beili ta yi shelar cewa, a sakamakon goron gayyatar da ya samu daga takwaransa na kasar Zambia da na Tanzania, daga ranar 18 zuwa 27 ga wata ne, mamba a ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kana mataimakin shugaban kasar, Mr.Li Yuanchao zai kai ziyara kasashen.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China