in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ban Ki-moon ya bayyana bakin cikinsa kan mutuwar ma'aikatan kiyaye zaman lafiya na MDD biyar a kasar Afrika ta tsakiya
2015-08-09 16:15:09 cri

Babban magatakardan MDD Mista Ban Ki-Moon ya nuna bakin cikinsa sosai kan mutuwar masu kiyaye zaman lafiya na MDD 'yan asilin kasar Ruwanda a kasar Afrika ta tsakiya a jiya Asaba ran 8 ga wata, tare da bayyana takaici da juyayi ga iyalan mamatan, da gwamnatin kasar Ruwanda da jama'arta.

Mista Ban kuma ya kara da cewa, ana kokarin bincike kan gano dalilin abkuwar wannan lamarin da ya yi sanadin mutuwar masu wanzar da zaman lafiya biyar na MDD, yayin da wasu 8 suka ji raunuka, ba tare da daba wani karin haske ba kan lamarin. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China