in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin cika shekaru 70 da sanya hannu kan yarjejeniyar Potsdam
2015-07-26 13:58:59 cri
A jiya Lahadi ne aka yi bikin cika shekaru 70 da sanya hannu kan yarjejeniyar da aka cimma a birnin Potsdam a shekarar 1945.

Yarjejeniyar wata alama ce da ke nuna yadda sojojin kasar Japan suka mika wuya a lokacin yakin duniya na biyu, da kuma ka'idojin da aka bukaci Japan ta bi bayan yakin duniya.

Wannan ya kasance wani muhimmin kundi na shimfida dokoki bayan yakin duniya, tare da tabbatar da zaman lafiya a yankin Asiya da sauran sassan duniya.

An dai gudanar da bikin ne bisa la'akari da halin da duniya ke ciki a halin yanzu.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China