in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojin gwamnatin kasar Sham sun harbi masu tsattsauran ra'ayi fiye da dari
2015-07-04 14:22:27 cri

kamfanin dillancin labarai na kasar Sham ya ba da labari a ranar Jumma'ar nan cewa, sojojin gwamnati sun harbe masu tsattsauran ra'ayi fiye da dari a arewacin birnin Aleppo da wurare dake kewaye shi.

An ruwaito maganar wani majiya na sojin cewa, sojojin sun kai samamen ne a wasu garuruwa dake arewa maso gabashin birnin Aleppo, inda suka harbe dakaru sama 100 da ke karkashin kungiyar masu tsattsauran ra'ayi ta Al-Nusra Front, tare da lalata motoci guda 14 masu sulke da ke dauke da manyan bindigogi da wani wajen ajiye makamai. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China