in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin waje na kasar Sin zai kai ziyara Afrika ta kudu
2015-04-10 20:55:49 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Madam Hua Chunying ta sanar a ranar jumma'ar nan 10 ga wata cewa, bisa ga goron gayyatar da minista mai kula da harkokin dangantaka da hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa ta kasar Afrika ta kudu madam Maite Nkoana-Mashabane ta ba shi, ministan harkokin wajen kasar Sin Mr Wang Yi zai kai ziyara kasar ta Afirka ta kudu daga ranar 14 zuwa 15 na wannan wata da muke ciki. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China