in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin zata taka rawar ta a matsayin babbar kasar data san ciwon kanta yadda ya kamata
2014-03-08 11:17:47 cri
Ministan harkokin kasashen wajen kasar Sin Wang Yi yace Kasar zata taka rawarta a matsayin babbar kasar da ta san ciwon kanta a wannan shekarar da muke ciki na 2014.

Mr Wang wanda ya fadi hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a wani gefe na cigaban babban taron majalissar wakilan jama'ar kasar da yanzu haka yake gudana yace Kasar zata nemi adalci ta kuma daukaka daidaito a huldar ta da kasashen duniya sannan kuma zata kare 'yancin kasashen masu tasowa musamman. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China