in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane a kalla 54 sun mutu sakamkon hare-hare da aka kai a Najeriya
2015-03-08 17:03:58 cri

An kai hare haren boma-bomai guda biyar a birnin Maiduguri hedkwatar jihar Borno a jiya Asabar 7 ga wata, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutane a kalla 54 yayin da wasu 146 suka raunuka.

Ya zuwa yanzu, babu wani daidaikon mutum ko kungiya da ya dauki alhakin kai wadannan hare hare. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China