in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Chadi na kara tsaurara matakan tsaro kan yaki da Boko Haram
2015-02-21 17:06:51 cri
Bayan harin farko da kungiyar Boko Haram ta Najeriya ta kai a doron kasarta a makon da ya gabata, kasar Chadi ta kara tsaurara matakan tsaro da da kuma aiwatar da wani salon dangantaka tsakanin al'ummomin fararen hula da jami'an tsaro kasar ta yadda za'a samu zarafin tunkarar duk wani abun na ba zata.

A yau, makwabcin mu na kai tsaye, ba Nijeriya ba ce, amma Boko Haram. Wannan kungiya ta mamaye wasu manyan garuruwa uku da ke kan iyaka tare da kasar mu, in ji Abderahim Bireme, ministan hukumar kasa da tsaron jama'a. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China