in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Boko Haram ta kai hari ga birnin Gombe dake arewa maso gabashin Nijeriya
2015-02-14 21:39:51 cri

Wasu majiyoyi a tarayyar Najeriya sun ce, yau ranar Asabar 14 ga wata, kungiyar Boko Haram ta kai wani hari a birnin Gombe dake arewa maso gabashin kasar Nijeriya, bayan mako daya da hukumar tsaron kasar ta yi alkawarin kawon karshen ayyukan mayakan kungiyar Boko Haram a yammacin Afirka gaba daya. Wakilimmu a tarayyar Najeriya, Zhang Weiwei wato Murtala ya yi hira tare da wani mazauni a birnin Gombe mai suna Muhammed Idi Gargajiga kan wannan hari ta wayar tarho, ga yadda kirar tasu ta kasance…

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China