Wani jami'in hukumar kiwon lafiya ta kasar ya yi kira ga mazauna wadannan wurare dake fama da wannan cuta da su mai da hankali kan samun tsabtaccen ruwan sha da abinci, tare da yin kira ga wurare masu cinkoson jama'a kamar makarantu da sauransu da su yi hattara domin kauce wa yaduwar wannan cuta. (Amina)