Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Algeria Abdelaziz Benali Cherif ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa, inda ya bukaci al'ummomin kasashen duniya da su kara kokarin da suke na yaki da ayyukan ta'addanci, musamman ta hanyar karfafa hadin gwiwar shiyya-shiyya da kasa da kasa.(Ibrahim)