in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Senegal ta sanar da sake bude iyakokinta da Guinea
2015-01-27 14:16:38 cri

Gwamnatin kasar Senegal ta yanke shawarar sake bude iyakokinta da makwabciyarta Guinea, bayan rufe iyakokin da ta yi a baya, a wani mataki na kare bullar cutar Ebola cikin kasar.

Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar ta Senegal ce ta bayyana hakan cikin wata sanarwa.

Dadin dadawa, sanarwar ta nanata kudurin kasar ta Senegal, na karfafa bincike a tasoshin dake kan iyakokin nata, domin tabbatar da hana shigar cutar Ebola cikin yankunanta. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China