in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sallami faraministar Senegal bayan ta sha kaye a zaben kananan hukumomi
2014-07-05 15:46:33 cri
Faraministar kasar Senegal, madam Aminata Toure, an sauke ta daga kan mukaminta a ranar Jumma'a, a cewar wani kudurin fadar shugaban kasar Senegal da aka fitar a ranar Jumma'a da yamma.

Madam Toure, dake jagorantar gwamnatin tun daga ranar daya ga watan Satumban shekarar 2013 bayan ta maye gurbin Abdoul Mbaye ta sha kaye a ranar Lahadi a zaben kananan hukumomin yankin Grand-Yoff dake shiyyar birnin Dakar. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China