in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kai jerin hare-hare da a wasu sassan kasar Faransa
2015-01-08 21:01:20 cri

Rahotannin ya nuna cewa bayan harin da aka kai ofishin jaridar Charlie Hebdo a ranar laraba 7 a wata a birnin Paris na Faransa, an samu wassu hare-haren a wannan daren har zuwa safiyar alhamis din nan 8 ga wata a wasu wuraren ibada na Musulmai da wurare dake dab da su a kasar, sai dai babu wanda ya ji rauni ko rasa ransa. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China