in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tagwayen bam ya tashi a cikin kasuwar Maiduguri
2014-11-25 20:48:12 cri
Rahotanni daga Nigeriya ya bayyana cewa tagwayen bam sun tashi a cikin kasuwar Maiduguri babban birnin jihar Borno da tsakar ranan talatan nan, abin da yayi sanadiyar mutuwa mutane da dama.

Kamar yadda wadanda suka gane ma idanun su da jami'an tsaro suka tabbatar ma kamfanin dillancin labarai na Xinhua, sun ce wassu mata 'yan kunar bakin wake suka tada bam din. Harin na biyu kuma daya auku 'yan mintoci tsakani da na farko ya faru ne a kan babbar hanyar da ake ta zirga zirga cikin kasuwar wanda ake kira One-Way.(Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China