in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Turkiya za ta karbi Falesdinawan da suka jikkata
2014-08-07 15:30:28 cri
Jiya Laraba 6 ga wata, ministan harkokin wajen kasar Turkiya Ahmet Davutoglu ya bayyana cewa, kasar Turkiya za ta ba da taimakon jin kai ga yankin Gaza, tare da karbar Falesdinawan da suka jikkata domin ba su jinya. Mista Ahmet ya kuma kara da cewa, a halin yanzu, Turkiya tana kokarin yin shawarwari tare da Isra'ila da Masar domin bude hanyoyin sama ta yadda za'a iyar samar da taimakon jin kai ga al'ummar falesdinawan dake zirin Gaza. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China