in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ban Ki-moon ya yi tir da harin da Isra'ila ta kai a kusa da makarantar MDD a Gaza
2014-08-04 10:43:19 cri
Ko da a ranar Lahadi 3 ga wata ma dai sai da dakarun Isra'ila suka hallaka wasu Falasdinawa 10, sakamakon wani makami da suka harba wani buri, dake kusa da makarantar MDD dake Gaza, wurin da dubban falasdinawa ke samun mafaka.

Tuni dai babban magatakardar MDD Ban Ki-Moon, ya yi Allah wadai da wannan hari wanda ya kira keta dokar jin kai ta kasa da kasa. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China