in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar wajen Amurka ta nuna takaici game da harin da Isra'ila ta kai a kusa da makarantar MDD
2014-08-04 10:44:33 cri
Ko da a ranar Lahadi 3 ga wata ma dai sai da dakarun Isra'ila suka hallaka wasu Falasdinawa 10, sakamakon wani makami da suka harba wani buri, dake kusa da makarantar MDD dake Gaza, wurin da dubban falasdinawa ke samun mafaka.

Ma'aikatar wajen Amurka ta nuna takaicin ta, game da harin na ranar Lahadi, tana mai cewa ya zama wajibi Isra'ila ta daukin karin matakan dakile kisan fararen hula a yankunan zirin Gaza. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China