in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya jaddada wajibcin yin amfani da kasuwanni da ikon gwamnati yadda ya kamata
2014-05-27 19:11:54 cri
Kwamitin siyasa na tsakiyar jam'iyyar Kwaminis ta Sin ya shirya wani taron karawa juna sani kan amfani da kasuwanni da ikon da gwamnati ke da shi a ranar 26 ga wata, yayin taron da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jagoranta ya jaddada wajibcin daidaita matsayin amfanin kasuwanni da ikon da gwamnati ke da shi, ta yadda za a ci gajiyar su cikin daidaito domin ciyar da tattalin arziki da kuma al'umma gaba. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China