in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya jaddada wajibcin raya jihar Xinjiang yadda ya kamata
2014-05-01 16:26:01 cri

Shugaban kasar Sin Mr Xi Jinping ya nazarci jihar Xinjiang a kwanakin nan, inda ya jaddada cewa, kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya kan mai da muhimmanci kan aikin bunkasa jihar Xinjiang, kuma ya nanata matsayin da Xinjiang ke da shi a cikin ayyukan JKS da manufofin kasar, inda ya bayyana cewa ya kamata, jami'ai da hukumomin jihar su aiwatar da manufofi da ka'idojin jam'iyyar JKS yadda ya kamata, da dora muhimmanci kan zaman karkon al'umma da zaman lafiya da tsaro, sannan da gudanar da ayyuka daban-daban da yin amfani da zarafi mai kyau da samar da damar tabbatar da samun bunkasuwa mai nagarta a jihar, haka kuma da dogaro da karfin jami'ai da jama'a, a hadin gwiwarsu na kokarin raya jihar cikin jituwa da wadata. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China