Mr Xi bayan wannan taron kuma har ila yau a wannan rana ya gana da ministan harkokin waje na kasar Rasha Sergev Lavrov inda yace ya zuwa yanzu, dangantakar dake tsakanin kasashen biyu na samu bunkasuwa mai kyau a tarihi, don haka kamata ya yi, kasashen biyu su mai da amincewa a tsakaninsu a fannin siyasa a matsayin mataki mai amfani ta yin hadin kai a fannoni daban-daban. (Amina)