in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yankewa tsohon shugaban kasar Masar hukuncin daurin shekaru 3
2014-05-21 20:39:58 cri

Gidan telibijin na kasar Masar ya ba da labari a yau Laraba 21 ga wata cewa, kotun kasar ta sanar da yankewa tsohon shugaban kasar Muhammed Hosni Mubarak hukuncin daurin shekaru 3 a gidan kaso saboda samunsa da laifin almobazzaranci da kudin gwamnati domin gyara fadarsa. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China