in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta nuna damuwa kan halin da Ukraine ke ciki
2014-03-02 21:12:54 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Sin Qin Gang ya shedawa manema labaru a ran 2 ga wata cewa, Sin tana damuwa kan halin da Ukaraine ke ciki.

A don haka inji shi,Sin take kira ga bangarori daban-daban da batun kasar Ukraine ya shafa da su yi kokarin kiyaye zaman lafiyar yanki bisa ka'idar mutunta dokar kasa da kasa da sauran ka'idojin da ake bi wajen kula da dangantakar kasa da kasa, da kokarin neman yin shawarwari, ta yadda za a daidaita bambancin ra'ayin siyasa. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China