Labarai Masu Dumi-duminsu
• Ministan kimiyya da fasaha na kasar Sin: kasar Sin za ta ba da gudummowa a duniya ta fuskar kimiyya da fasaha 2018-03-19
• Taron majalisar NPC ya tabbatar da mambobin majalisar gudanarwar kasar Sin 2018-03-19
• An gudanar da zaman tawagar shugabannin taron majalisar NPC 2018-03-18
• Shugabannin kasashen duniya sun taya Xi Jinping murnar lashe zaben shugabancin kasar Sin 2018-03-18
• Li Keqiang ya lashe zaben firaministan kasar Sin 2018-03-18
• Xi Jinping ya lashe zaben shugaban kasar Sin 2018-03-17
• Majalisar wakilan jama'ar Sin ta amince da shirin yi wa hukumomin majalisar gudanarwar kasar garambawul 2018-03-17
• Ministan ilmi na Sin: yawan hukumomi da ayyukan ba da ilmi na hadin kan Sin da waje ya zarce 2600 2018-03-16
• An rufe taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin na bana 2018-03-15
• An rufe taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin 2018-03-15
More>>
Sharhi
• Wakilan jama'ar kasar Sin: Sabunta fasahohi shi ne tushen raya masana'antu 2018-03-19
• Taruka biyu na kasar Sin 2018-03-17
Majalisar wakilan jama'ar kasa hukumar koli ce ta kasa, tana kunshe da wakilan da aka zaba daga larduna, da jihohi masu ikon tafiyar da harkokin kansu, da birane, da jihohin musamman da rundunar soja. Duk wani dan kasar Sin ko 'yar kasar, in dai shekarunsa ya cika 18 da haihuwa, to, yana da ikon zabar 'yan majalisar da kuma ikon a zabe shi.
• Mambobin CPPCC masu nakasa sun gabatar da shawarwari kan ci gaban kasa 2018-03-16
A jiya da safe, aka kammala taro na farko na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC karo na 13 a nan birnin Beijing, yayin taron, wasu mambobin majalisar masu nakasa suka gabatar da shawarwari game da yadda za a raya kasa a madadin daukacin nakasassu dake fadin kasar.
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China