in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin rufe zagayen farko na taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 a yau
2018-03-20 09:27:52 cri

An yi bikin rufe zagayen farko na taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13, da misalin karfe 9 na safiyar yau Talata agogon birnin Beijing. Bikin ya samu halartar Shugaban kasar Sin Xi Jinping da sauran jami'an Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin da na gwamnatin kasar. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China