in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dole ne a mai da hankali kan batun samar da guraben aikin yi
2018-03-20 13:28:01 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya ce la'akari da yadda samun aikin yi ya kasance wani abu ne mafi muhimmanci ga kowane iyali, dole ne dukkan gwamnatoci a matakai daban daban da ma'aikatan gwamnati, su mai da hankulansu kan batun samar da guraben aikin yi ga al'umma. Li Keqiang da ya bayyana haka wani taron manema labaru da aka shirya a yau Talata a nan Beijing, ya ce burin da gwamnatin kasar Sin take da shirin cimmawa a bana shi ne, jajircewa wajen samar da guraben aikin yi ga mutane a kalla miliyan 11. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China