in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya ce ba wanda zai amfana daga takarar ciniki tsakanin Sin da Amurka
2018-03-20 13:07:33 cri

Yau Talata firayin ministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, idan kasashen Sin da Amurka suka yi takarar cinikayya a tsakaninsu, to babu wanda zai ci gajiya daga wajen, a don haka yana fatan sassan biyu su yi hakuri domin kaucewa nuna kiyayya ta fuskar cinikayya.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China