Labarai Masu Dumi-duminsu
• Cinikayya tsakanin kasar Sin da kasashen dake cikin shawarar 'ziri daya da hanya daya' ta karu da kashi 15 bisa dari 2017-11-03
• An buga littafi mai taken "Bayanan Xi Jinping kan manufofin gudanar da harkokin kasa" a harshen Kazakhstan a birnin Astana 2017-06-06
• An bude bikin baje kolin kasa da kasa na hanyar siliki na shekarar 2017 a kasar Sin 2017-06-04
• Kasar Sin na shirin kafa asusun raya muhalli a kasashen dake cikin shawarar ziri daya da hanya daya 2017-05-30
• An yi bikin "Ranar Afirka" ta 54 a birnin Beijing 2017-05-26
• Sudan na son shiga cikin ayyukan 'ziri daya hanya daya' 2017-05-18
• Ministan harkokin wajen kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Mauritius 2017-05-18
• Kasar Sin da hukumomin UNICEF da UNFPA za su fadada hadin gwiwa karkashin shawarar ziri daya da hanya daya 2017-05-18
• Kasar Sin ta shirya taron kolin dandalin tattaunawa kan shawarar Ziri daya da hanya daya domin sauke nauyin da aka dora mata 2017-05-17
• Kasar Tanzania tana fatan Sin za ta shiga aikin gina ayyukan more rayuwa a kasar 2017-05-17
More>>
Sharhi
• An rufe taron kolin dandalin tattaunawa kan shawarar "ziri daya hanya daya" a nan Beijing 2017-05-16
Da yammacin jiya Litinin 15 ga wata ne aka rufe taron kolin dandalin tattaunawa kan shawarar "ziri daya hanya daya", wanda aka yi kwanaki 2 ana yinsa a nan Beijing. A lokacin da yake ganawa da manema labarum gida da na waje, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya bayyana cewa, an cimma matsaya daya, a bangarori daban daban a yayin taron, an kuma samu hanyar yin hadin gwiwar kasa da kasa, da tabbatar da shirin aiwatarwa na bunkasar "ziri daya hanya daya". Bugu da kari, a yayin taron, an samu wata kyakkyawar alama, wato bangarori daban daban na kasashen duniya na kokarin yin hadin gwiwar ciyar da bil Adama gaba, ta hanyar bunkasa "ziri daya hanya daya". Sannan Shugaba Xi Jinping ya shelanta cewa, kasar Sin za ta shirya taron kolin dandalin tattaunawa kan shawarar "ziri daya hanya daya" karo na biyu a shekarar 2019...
• An yi taron shugabannin dandalin tattaunawa na hadin-gwiwar kasa da kasa kan "ziri daya hanya daya" a Beijing 2017-05-15
Yau Litinin ne aka shiga kwana na biyu na babban dandalin tattaunawa na hadin-gwiwar kasa da kasa game da "ziri daya hanya daya" a nan birnin Beijing, inda shugabannin kasashe mahalarta dandalin suka halarci wani muhimmin taro. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jagoranci taron, inda ya jadddada cewa, shawarar "ziri daya hanya daya" ta samo asali ne daga kasar Sin, amma shawara ce ga dukkanin kasashen duniya, kuma kofa a bude take ga duk mai son shiga wannan shawara.
• Xi Jinping: Shawarar "Ziri daya hanya daya" wani zabi ne mai dacewa wajen samar da makoma mai haske 2017-05-15

Jiya Lahadi ranar 14 ga wata, an kaddamar da taron koli na dandalin tattaunawar hadin gwiwar kasa da kasa bisa shawarar "Ziri daya hanya daya" a nan birnin Beijing. A daren ranan kuma, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya shirya liyafa, don maraba da zuwan baki mahalarta taron daga kasashe daban daban. A cikin jawabin da ya gabatar, shugaba Xi ya bayyana cewa, shawarar "Ziri daya hanya daya" ta kunshi burinmu na kara cudanya a tsakanin al'adu daban daban, da na neman samun zaman lafiya da kwanciyar hankali, da na neman ci gaba gaba daya, gami da na neman jin dadin zaman rayuwa. Muddin mu yi kokari tare, tabbas ne sha'aninmu zai amfana wa zuriyoyinmu kamar yadda hanyar siliki ta zamanin da...

More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China