in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kulla yarjejeniyar kafa hedkwatar sabon bankin raya kasashen BRICS a Shanghai
2016-02-28 13:35:04 cri
A jiya Asabar 27 ga watan nan ne ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, da shugaban birnin Shanghai na kasar Sin Yang Xiong, suka kulla yarjejeniyar kafa hedkwatar sabon bankin raya kasashen BRICS, tare da bayanan fahimtar juna wadanda hedkwatar sabon bankin na BRICS ta tsara, tare da gwamnan bankin Kundapur Vaman Kamath.

Sabon bankin raya kasashen BRICS, gamayyar kasashe mambobinsa biyar ne, tare da kasashen BRICS suka kafa shi a watan Yulin shekarar bara, an kuma kaddamar da shi a hukunce, kana bisa yarjejeniyar kafuwar sa, an amince da kafa hedkwatarsa a birnin Shanghai na nan kasar Sin. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China