in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da firaministan kasar Pakistan
2015-04-20 21:03:39 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministan kasar Pakistan Muhammad Nawaz Sharif a yau Litini 20 ga wata, inda bangarorin biyu suka cimma matsaya daya kan daukaka dangantakar dake tsakaninsu a matsayin abokantaka ta hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare a dukkan fannoni. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China