in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala taron majalissar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta Sin da yammacin Juma'ar nan
2015-03-13 15:26:09 cri
Da yammacin yau Jumma'a ne an kammala taro zagaye na uku, na majalissar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin karo na 12, a babban dakin taron jama'a dake nan birnin Beijing.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da wasu manyan jami'an kasar da suka hada da Li Keqiang, da Zhang Dejiang, da Liu Yunshan, da Wang Qishan, da Zhang Gaoli sun kasance cikin mahalarta bikin rufe taron.

Shugaban majalisar ba da shawarwari kan harkokin siyasa ta kasar Sin karo na 12 Yu Zhengsheng shi ne ya jagoranci taron. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China