in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na da kyakkyawar damar karbar bakuncin gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022
2015-03-05 16:04:20 cri

Yayin babban taron kwamitin IOC karo na 128, wanda zai gudana a birnin Kuala Lumpur na kasar Malesiya, a ran 31 ga watan Yulin dake tafe ne ake sa ran zabar birnin da zai karbi bakuncin wannan gasa ta Olympic, ta lokacin sanyi ta shekarar 2022, tsakanin yankunan Sin guda 3, da kuma birnin Almaty na kasar Kazakhstan wanda shima ke takarar neman wannan dama.

Wannan gasa ta shekarar 2022 ita ce zata kasance ta 24 da kwamitin IOC zai shirya.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China