in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na da kyakkyawar damar karbar bakuncin gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022
2015-03-05 16:04:20 cri

A wani ci gaban kuma jakadan kasar Kamaru a nan kasar Sin Mr. Mpana Martin ya jinjinawa shirin da Sin ke yi game da neman karbar bakuncin gasar ta 2022. Mr. Mpana ya bayyana hakan ne yayin liyafar cin abincin dare, da aka shiryawa manema labaru da wakilan ofisoshin jakadancin kasashen waje, bayan kammala ziyarar gani da ido a wurare 3 da ake fatan zasu karbi bakuncin gasar a nan kasar Sin.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China