in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na da kyakkyawar damar karbar bakuncin gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022
2015-03-05 16:04:20 cri

Tace … "Muna da managarcin shiri na karbar bakuncin wannan gasa, a Beijing sabon filin wasan kankara daya ake da bukatar ginawa, birnin Zhangjiakou kuwa yana da dukkanin wurare da ake bukata domin gudananar da wasannin na lokacin sanyi, haka ma gundumar yanqing wadda ko shakka babu itama ta na cikin kyakkyawan shiri, kuma tuni kwamitin IOC ya amince da ingancin wadannan wurare".

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China