in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na da kyakkyawar damar karbar bakuncin gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022
2015-03-05 16:04:20 cri


A 'yan kwanakin baya ne kwamitin neman karbar bakuncin gasar Olympic na lokacin sanyi a nan birnin Beijing, ya bayyana kyakkyawan tsarin da yake da shi, wajen cimma nasarar gasar Olympic ta shekarar 2022, gasar da biranen Beijing da Zhangjiakou, da kuma gundumar Yanqing dake nan kasar Sin ke fatan karbar bakunci, muddin kwamitin gudanarwar Olympic na duniya IOC ya amince da hakan.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China