in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na da kyakkyawar damar karbar bakuncin gasar Olympic ta lokacin sanyi ta 2022
2015-03-05 16:04:20 cri

Madame Wang ta ce bisa la'akari da irin kwarewa da kasar Sin ta nuna yayin gudanar gasar Olympic a shekarar 2008, da kuma goyon bayan da mahukuntan kasar ke nunawa kudurin neman karbar bukuncin gasar ta 2022, gami da irin sha'awar da al'ummar kasar Sin ke da ita ga karbar bakuncin gasar, ko shakka babu kasar ta Sin ta cancanci samun wannan dama.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China