in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojin kasar Kamaru sun harbi 'yan Boko Haram 143
2015-01-14 10:47:20 cri

Sojin kasar Kamaru sun harbi mutane143 a ran 12 ga wata a birnin Kolofata dake arewacin kasar, wadanda aka zarginsu kasancewar 'yan Boko Haram na kasar Najeriya.

Ministan yada labaru na kasar Issa Tchiroma Bakar ya ba da wata sanarwa a daren ran 12 ga wata cewa, duba-duban wadanda aka zargin mambobin Boko Haram sun kai hari kan wani sansanin soja na Kolofata dake kan iyakar dake tsakanin Najeriya da Kamaru, bangarorin biyu sun yi musayar wuta har sa'o'i biyar, kuma an harbi 143 yayin da soja daya na Kamaru ya rasa rayukansa. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China