in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin tana kokarin musayar bayanai da Kamaru kan Sinawan da aka sace
2014-05-20 21:43:21 cri
Hong Lei, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin, ya yi bayani kan sace wasu ma'aikatan kamfanin kasar Sin da wasu dakaru suka yi a Kamaru, a ranar 20 ga wata, inda ya ce kasar Sin tana kokarin musayar bayanai tare da Kamaru da wasu sauran kasashen da lamarin ya shafa. Haka zalika kasar Sin ta bukaci gwamnatocin kasashen da su dauki takamaiman matakai don tabbatar da tsaron lafiyar Sinawa da kamfanonin kasar Sin da ke wadannan kasashen. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China