in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya yi jawabi a New Delhi
2014-09-18 21:40:47 cri
A yammacin ran 18 ga wata bisa agogon Indiya ne shugaban kasar Sin Mr Xi Jinping wanda ke ziyarar aiki a kasar ta Indiya, ya yi jawabi bisa gayyatar hukumar kula da harkokin kasa da kasa ta kasar Indiya. A cikin jawabin nasa, Mr Xi ya ba da shawarar zurfafa dangantakar sada zumunci tsakanin kasashen biyu, wadda za ta amfana wajen samun bunkasuwa tare cikin hadin kai bisa manyan tsare-tsare. Kazalika, Mr Xi ya nuna cewa, Sin na fatan hadin kai da Indiya ta fuskar ba da karin gudunmawa ga ci gaban nahiyar kudancin Asiya. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China