in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin tsakiya na JKS ya fara gudanar da bincike kan Zhou Yongkang
2014-07-29 18:27:13 cri
Kamar yadda dokokin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin da ka'idojin gudanar da bincike na kwamitin ladabtarwa na jam'iyyar kwaminis ta Sin ya gindaya, kwamitin ladabtarwa na jam'iyya ya fara gudanar da bincike kan batun keta doka da ka'ida da ake zargin tsohon zaunannen mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar, Zhou Yongkang ya aikata. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China