in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin Ge Zhouba na kasar Sin ya baiwa wata makaranta a Nigeria kyautan kayan karatu
2014-05-23 21:12:17 cri

Reshen Nigeria na kamfanin kula da fasahohin masana'antu na Ge Zhouba (CGGC) ya baiwa wata makaranta a birnin Fatakwal hedkwatar jihar Rivers kyautar tebura da kujeru da sauransu kayayyakin karatu a ran 22 ga wata, abin da ya samu yabo sosai daga malamai da daliban makarantar. 

 

Daliban makarantar midil ta al'ummar Igwuruta sun kewaye tebura da kujeru da kamfanin ya ba su

 

Babban manajan kamfanin Zhang Heng ya dauki hotuna tare da shugaban makarantar al'ummar Igwuruta

 

Hanyar dake kusa da filin wasa na birnin Fatakwal hedkwatar jihar Rivers da kamfanin ya taimaka wajen gina ta

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China