in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An san inda na'urar nadar bayanan jirgin saman Malaysia take, in ji firaministan Austriliya
2014-04-11 16:07:09 cri
Firaministan kasar Austriliya Tony Abbott ya tabbatar a birnin Shanghai na kasar Sin cewa, "Yanzu mun san inda akwatin nadar bayanan jirgin sama na Malaysia yake, kuma za a kokarin gudanar da binciken gano wannan na'ura cikin wani yankin ruwan teku mai fadin muraba'in kilomita daya. Amma nasarar sanin inda wannan na'urar take ba ya nufin cewa, za mu iya gano tarkacen wannan jirgin na Malaysia, amma duk da haka kasar Austriliya za ta ci gaba da hadin kai da Sin da dai sauran kasashe domin lalube shi." (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China