in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin jiragen saman Malaysia zai baiwa iyalan wadanda suka bace a cikin hadarin taimako gwargwadon karfinsa
2014-03-28 16:42:53 cri
Kamfanin jiragen saman Malaysia ya ba da sanarwa a ran 28 ga wata cewa, muhimmin aikin da ke gaba shi ne baiwa iyalan wadanda suka bace a cikin hadarin taimako gwargwadon karfin kamfanin. Kuma ya yi alkawarin kai iyalan fasinjoji da ma'aikatan jirgin da ya bace zuwa birnin Perse na kasar Austriliya, da zarar an gano abubuwan da suke da alaka da jirgin.

Ban da haka kuma, kamfanin ya yi kira ga kafofin yada labaru da su ba da labaru bisa hakikannin halin da ake ciki. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China