Matsalar bindige 'yar jarida ta Italiya da sojojin Amurka suka yi ta tayar da hankali a Italiya 2005-03-07 A cikin bayaninta, malama. Sgrena ta zargi sojojin Amurka da cewa sun bude mata wuta da gangan domin bangaren Amurka ya ki yarda da gwamnatin Italiya ta yi shawarwari da masu rike da makai na Iraki don yunkurin neman sakinta. Wannan bayani ya tayar da hankali sosai a kasar Italiya
|
Me ya sa aka gamu da wahala wajen tuhumar manyan jami'an tsohuwar gwamnatin kasar Iraki 2005-03-03 Ran 2 ga wata, hukumar 'yan sanda ta kasar Iraki ta bayyana cewa, ran 1 ga wata, dakarun da ba a san su wane ne ba sun yi kisan gilla ga alkalin kotun musamman ta kasar Iraki wadda ke kula da batun binciken laifin Saddam Hussien da manyan jami'ansa..
|
An sake afkuwar kunar bakin wake a Iraq 2005-03-01 A ran 28 ga watan da ya wuce a wata cibiyar binciken likitanci da ke birnin Hilla wanda ya ke da nisan kilomita 100 dake kudancin birnin Bagadaza , hedkwatar kasar Iraq an yi afkuwar kunar bakin wake
|
Kasar Amurka ta ware kudi da yawa don kasar Iraki da kasar Afghanistan 2005-02-16 Tun bayan aukuwar al`amari a ran 11 ga watan Satumba na shekarar 2001,kasar Amurka ta riga ta ware kudi da yawan gaske kan yakin Afghanistan da yakin Iraki
|
Yaushe sojojin kasar Amurka dake zaune a kasar Iraki za su koma gida? 2005-02-02 Bush ta tabbatar da cewa,ba za ta tsara wata takardar lokaci na janye jikin sojojinta daga kasar Iraki ba.Saboda haka,kawo yanzu ba a san ko yaushe sojojin kasar Amurka dake zaune a kasar Iraki za su koma kasarsu ba
|
Masanan kasar Sin kan matsalar Gabas ta tsakiya sun yi sharhi kan babban zaben Iraki 2005-02-01 Shehu malami na cibiyar yin nazari kan huldar dake tsakanin kasa da kasa na zamanin yau na kasar Sin Li Shaoxian yana ganin cewa,ana iya cewar,an tafiyar da babban zaben lami laifya
|
Ya kamata Iraq ta kara karfin sojojinta na tsaro 2005-01-19 Ga shi a yau Iraq tana da wata rundunar sojojin tsaron kasa da yawan sojojinta ya kai dubu 130.Duk da haka kamata ya yi Iraq ta kara karfin sojojinta na tsaro wajen tafiyar da harkokinta
|
Jayayyar da ake yi tsakanin sassa daban daban kafin babban zaben da za a yi a kasar Iraq 2005-01-18 Jama'a masu karatu, yanzu ga shirinmu na duniya ina labari na yau: a ran 30 ga watan nan da muke ciki, za a yi babban zabe a kasar Iraq
|
Farmakin tashin hankali yana damuwa babban zabe na kasar Iraki 2005-01-13 Lokacin tun daga yanzu zuwa babba zaben da za a yi a ran 30 ga watan nan bai kai kwaniki 20 ba, amma farmakinn tashin hankali da kisan gilla da kuma yin garkuwa suna yi ta karuwa.
|
Kasashen da ke kewayen kasar Iraq sun nuna cikakken goyon bayansu ga babban zaben Iraq 2005-01-07 Ran 6 ga wata a birnin Amman, babban birnin kasar Jordan an yi kwana daya ana wani taron ministocin harkokin waje na kasashen da ke makwabtaka da kasar Iraq
|
Babban zabe na kasar Iraq yana da matsaloli da yawa 2005-01-05 Ko da ya ke ana kusanto lokacin babban zabe na Iraq wato ran 30 ga watan Janairu, amma ko kadan babu zaman lafiya a kasar Iraq
|
Babban zabe na kasar Iraq yana gaban kalubale mai tsanani 2004-12-29 Bisa kididigar da aka yi ba ciakakke ba an ce, daga ran 26 zuwa ran 28 ga watan nan, a cikin farmakokin da aka kai wa sojojin Amurka da ke a Iraq da sojojin tsaron kasar Iraq da 'yan sanda
|
Kasar Amurka ta ji ban mamaki saboda aka kai hari ga sojojinta dake zaune a birnin Mosul na kasar Iraki 2004-12-24 Sansanin sojojin kasar Amurka dake zaune a birnin Mosul na kasar Iraki ya gamu da harin fashewar bom na kunar bakin wake da aka kai musu
|
Shugaban gwamnatin wucin gadi na kasar Iraki ya yi ziyara mai muhimmanci ga tarihi a kasar Kuwait 2004-11-01 Ran 30 ga watan jiya, Mr Ghazi Al-Yawer, shugaban gwamnatin wucin gadi na kasar Iraki ya sauka kasar Kuwait don fara yin ziyara ta kwanaki 3
|
|