Aikin yanke wa Sadam hukunci ya gamu da wahala 2005-06-16 A ran 15 ga wata,kotun musamman ta kasar Iraki ta sanar da wani faifai game da tambayar da aka yi wa`dan`uwan Sadam Sabawi Ibrahim al-Hassan da sauran manyan jami`ai na mulkin Sadam.A cikin rahoton...
|
Ba zato ba tsammani sakatare ta harkokin waje ta kasar Amurka ta kai ziyara a kasar Iraq 2005-05-16 Jama'a masu karatu,yanzu ga shirinmu na duniya ina labari na yau: A ran l5 ga watan nan da muke ciki, ba zato ba tsammani,Malama Rice sakatare ta harkokin waje ta kasar Amurka ta isa kasar Iraq don fara yin ziyara a kasar Iraq, Wannan shi ne karo na...
|
Me ya sa an yi ta nuna karfin tuwo cikin kasar Iraq 2005-05-12 Ran 11 ga wata ya zama ranar zuba da jini cikin kasar Iraq. Bisa labarin da tashar TV ta Al-jazeera ta bayar da cewa, a wannan rana, fashewa da kai farmaki ga sojojin Amurka da ke jibge cikin Iraq da 'yan sanda na Iraq da sojojin da suka yi rajista don shiga cikin 'yan sanda...
|
An gamu da matsaloli wajen sake gina tsarin siyasa a kasar Iraq 2005-05-11 Bayan da majalisar dokokin kasar Iraq ta amince da sababbin 'yan majalisar ministoci 6, gwamnatin rikon kwarya ta kasar Iraq ta sake kira bikin yin rantsuwar kama aiki a ran 9 ga watan nan a karo na 2, haka kuma sabuwar majalisar ministoci ta shirya taro na farko na...
|
Majalisar rikon kwarya ta kasar Iraki ta zartas da sunayen wadanda za su shiga sabuwar gwamnati 2005-04-29 A ran 28 ga wannan wata, majalisar rikon kwarya ta kasar Iraki ta zartas da sunayen mambobin gwamnatin rikon kwarya wadanda firayim ministan wucin gadi na kasar Ibrahim Al-Jarafi ya gabatar bisa kuri'u masu rinyaje, bayan watanni uku da aka kammala babban zabe
|
Al Jafari ya gabatar da jerin sunayen ministoci ga kwamitin shugaban kasa na Iraq 2005-04-27 Al-Jafari ya riga ya tsara wani jerin sunayen 'yan majalisar ministoci,kuma ya mika shi ga shugaban kasa Jalal Talabani.Idan jerin sunayen nan ya samu amincewa daga kwamitin shugaban kasa wanda ya kunshe da Jalal Talabani da mataimakansa guda biyu su Adil Abd Al-Mahdi da Ghazi Al-Yawar
|
An sake jinkirtar da kafa sabuwar gwamnatin kasar Iraq 2005-04-26 A ran 25 ga watan nan da muke ciki,muhimman jam'iyyu daban daban na kasar Iraq koda yake sun yi shawarwari amma a karshe dai ba su kai ga samu ra'ayi daya kan matsalar rarraba kujeru na majalisar ministoci, a da ma an tsaida cewa a wannan rana ce za a kafa sabuwar gwamnati, ta haka ne an sake jinkirtar da lokacin kafa sabuwar gwamnatin kasar Iraq.
|
Halin da ake ciki a kasar Iraki 2005-04-15 Ran 14 ga wata, an sake zub da jini da yawa a kasar Iraki. Gidan telebijin na Al-Jazeera ya bayar da labarin cewa, a ran nan, an yi fashewar bom a cikin mota har sau biyu a gaban babban ginin ma'aikatar harkokin gida ta kasar da ke kudancin birnin Bagadaza, inda aka haddasa mutuwar mutane a kalla 18, da kuma ji wa wasu 40 rauni
|
Rumsfeld ya kai ziyara a kasar Iraq ba zato ba tsammani 2005-04-13 A lokacin ziyarar , Mr. Rumsfeld ya yi shawarwari bi da bi da Jalal Talabani , sabon shugaban kasar Iraq da framinista Ibrahim Jafari . Wannan ne karo na 9 da ya kai ziyara a kasar Iraq bayan da kasar Amurka ta afka wa kasar da yaki
|
Mutanen Iraq suna shirin kula da kasar Iraq 2005-04-08 A ran 7 ga watan nan , Kwamitin shugabanni wanda yana kunshe da Jalal Talabani , sabon shugaban kasar Iraq da Abdul Mahdi da Ghazi Yawal , mataimakan shugaban ya yi rantsuwar hau mukami a birnin Bagadaza . Sa'an nan kuma kwamitin din nan...
|
Taro na 2 na Majalisar wucin gadi ta Iraq bai sami sakamako ba 2005-03-31 A ran 29 ga watan nan , Majalisar wucin gadi ta kasar Iraq ta yi taro na biyu . Amma taron bai zabo shugaban majalisar cikin lokaci ba, kuma bai yi shiri kan kafuwar sabuwar gwamnati ba
|
Za a kammala shawarwarin kafa majalisar minisstoci na bangarorin kasar Iraq 2005-03-28 Ba a yi taro na biyu na majalisar ministoci ta wucin gadi ta Iraq kafin ran 27 ga wata kamar yadda aka kayadde ba, amma Ibrahim al-Jaafari mai dan takaran zama firayim minista na jam'iyyar kawancen hadin kai ta Iraq wato da'irar shi'a
|
Rikicin diplomasiyya da ke kasancewa a tsakanin Jordan da Iraki yana samun sassauci 2005-03-22 A ran 21 ga wata, ministan harkokin waje na kasar Jordan Hani al-Mulki wanda ke halartar taron shugabannin kasashen Larabawa a birnin Algiers na kasar Algeria ya gana da takwaransa na kasar Iraki Hoshyar Zebari. Bayan sun yi ganawa...
|
Yakin kasar Iraq ya kawo tasiri ga dangantakar tsakanin kasashen duniya 2005-03-18 Kafin shekaru biyu da suka shige,kiri da muzu ne kasar Amurka ba ta kula da ra'ayin majalisar dinkin duniya ba sai ta tayar wa kasar Iraq yake yake, har an jawo babban rikici ga kasashen duniya tun bayan yakin sanyi.
|
Da wuya za a hana janyewar sojoji daga kasar Iraki 2005-03-17 Wakilin Rediyo kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa, a ranar cika shekaru biyu da aka tayar da yakin Iraki, wasu kasashen da suka hada da Italiya da Bulgaria da Ukraine da Portugal bi da bi ne suka gabatar da burinsu na janye sojojinsu daga kasar Iraki.
|