Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-05-16 16:30:19    
Ba zato ba tsammani sakatare ta harkokin waje ta kasar Amurka ta kai ziyara a kasar Iraq

cri

Jama'a masu karatu,yanzu ga shirinmu na duniya ina labari na yau: A ran l5 ga watan nan da muke ciki, ba zato ba tsammani,Malama Rice sakatare ta harkokin waje ta kasar Amurka ta isa kasar Iraq don fara yin ziyara a kasar Iraq, Wannan shi ne karo na farko da malama Rice sakatare ta harkokin waje ta kasar Amurka ta kai ziyara a kasar Iraq. Kuma ita ce jami'i mafi koli ta gwamnatin kasar Amurka da ta kai ziyara a kasar Iraq tun bayan da kafuwar gwamnatin wucin gadi ta kasar Iraq.

A halin kara zafi da ake ciki a lasar Iraq, malama Rice ta kai ziyara a kasar Iraq.Tun daga karshen watan da ya shige, wato bayan kafuwar gwamnatin wucin gadi ta kasar Iraq, al'amuran kai farmaki ga jami'a na gwamnatin kasar Iraq da na rundunar soja da rundunar 'yan sanda da na sojojin Amurka dake kasar Iraq da masu damara na kasar Iraq suka yi ta tayar, har an sa mutane fiye da 450 sun mutu.


1  2  3