|
|
|
|
|
| |
| |
|
| |
Amincin da ke tsakanin Mr Simon J. Mackinon da birnin Shanghai na kasar Sin
Malam Simon J. Mackinon dan kasar Birtaniya ne. Ma Ximen sunan Sinanci da ya rada wa kansa ne. Yau kusan shekaru 20 ke nan yake zaune a birnin Shanghai na kasar Sin, matarsa ma 'yar birnin Shanghai ce. Gwamnatin birnin Shanghai ta taba ba shi lambobin yabo da dama, musammam ma a kwanakin baya ta lakaba masa sunan mazaunin birnin mai girmamawa. | Mr. Stephen da karamin dakinsa na sayar da pizza da ke birnin Yinchuan
A ganin dimbin mutanen kasashen waje, birnin Yinchuan, hedkwatar jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin wani birni ne da suke iya raya ayyukansu da kuma jin dadin zaman rayukansu. Yau na yi intabiyu tare da Stephen Newenhisen, wani dan Amurka da ke gudanar da wani karamin dakin sayar da Pizza na kasar Amurka a birnin Yinchuan. | An gudanar da tattalin arziki da kyau cikin watanni 9 na farkon wannan shekara A ran 2 ga wata a birnin Beijing, wani jami'in kwamitin bunkasuwa da gyare-gyare na kasar Sin ya nuna cewa, a cikin watanni 9 na farkon wannan shekara, an gudanar da tattalin arziki da kyau, amma har ila yau, an samu karuwar sana'o'in da suke bata makamashi da yawa. | An sami ci gaba wajen yin taron tattaunawa a kan tattalin arziki da cinikayya a tsakanin birnin Urumqi na kasar Sin da kasashen waje. A watan satumba da ya wuce, an shirya taron tattaunawa a kan tattalin arziki da cinikayya a tsakanin birnin Urumqi da kasashen waje a karo na 16 a birnin Urumqi, fadar gwamnatin jihar Xinjiang ta kabilar Uygur mai ikon aiwatar da harkokin kanta ta kasar Sin. 'Yan kasuwa na gida da waje da yawa sun halarci irin wannan taro da a kan shirya sau daya a ko wace shekara. | |
|
| |
Kabaran sarakuna na daular Xixia Yau ran 24 ga wata, na kai ziyara a kabaran sarakuna na daular Xixia. Kabaran sarakuna na daular Xixia suna gindin dutsen Helan da ke yammacin birnin Yinchuan, babban birnin jihar Ningxia mai ikon tafiyar da harkokin kanta. An bine sarakuna 9 na daular Xixia a wannan yanki mai fadin muraba'in kilomita fiye da 50. | Gidan ajiye kayayyakin gargajiya na tarihi na jihar Ningxia Jiya ran 7 ga wata, na iso birnin Yinchuan, babban birnin jihar Ningxia ta kabilar Hui mai ikon tafiyar da harkokin kanta. Bayan da na huta kadan kuma, na kai ziyara a Gidan ajiye kayayyakin gargajiya na tarihi na jihar Ningxia a yau ran 8 ga wata... | Abincin musulmai da likitancin gargajiya na kabilar Hui a jihar Ningxia Da sassafe kuma, na tashi daga hotel, na nufi Kamfanin abincin musulmai mai suna 'Jinfulai' a cikin Sinanci. Magaja na wannan kamfani wato Mr Ma Honglin ya raka mana, mu zagaya a cikin kamfaninsa. A wurin kuma, an yanka awaki bisa oda, wato bayan da aka yanka... | Samun jituwa a cikin unguwannin jama'a ta hanyar yin shawarwari An kafa unguwar Qinghe a shekaru 80 na karnin da ya gabata, inda ake iya samun mutane 6600, kuma fiye da kashi 90 cikin dari daga cikinsu ma'aikata ne. tsohuwar shugabar kwamitin kula da ayyukan unguwar Guo Zhaoxiong ta bayyana cewa, a shekaru 90... | Kogunan dutsen Xumi na jihar Ningxia Kogunan dutsen Xumi yana arewa maso yammacin birnin Guyuan da ke kudancin jihar Ningxia. Kuma ma'anar Xumi ita ce dutsen da ke da dukiyoyi. An iya samun duwatsu iri daban daban a dutsen Xumi, kuma idan lokacin zafi da lokacin kaka yayi... | |
|
|
|
|
|
|
|
|
|